Abbas ɗan Abdul-Muttalib

Kawun Annabi

Abbas larabvci: العباس بن عبد المطلب‎, da hausa: al-Abbas dan Abdul-Muṭṭalib; c. 568 – c. 653 CE) ya kasan ce daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma kawu ne a gurin Annabi. ya kasan ce yana bama Annabi kariya a Makka kafin Hijira amman bai musulunta ba sai bayan yakin Badar. daga tsatsan shine aka samu Daular Abbasiyyah[1]

Abbas ɗan Abdul-Muttalib
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 568
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Mutuwa Madinah, 15 ga Faburairu, 653
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Mahaifi Abdul-Muttalib
Mahaifiya Nutayla bint Janab
Abokiyar zama Lubaba bint al-Harith (en) Fassara
Yara
Ahali Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Abdullahi dan Abdul-Muttalib, Abu Talib, Harith ibn ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Al-Zubayr bin Abdul-Muttalib, Hamza, Abū Lahab, Umama bint Abdulmuttalib (en) Fassara da Al-Muqawwim ibn Abdul-muttalib (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Ɗan kasuwa da statesperson (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Nasarar Makka
yaƙin Hunayn
Imani
Addini Musulunci

Manazarta

gyara sashe
  1. Huston Smith, Cyril Glasse (2002), The new encyclopedia of Islam, Walnut Creek, CA: AltaMira Press, ISBN 0-7591-0190-6
  NODES