Addinan Ibrahimiyya

Rukunin Addinan da sukayi imani da Annabi Ibrahim

Addinin Ibrahim shi ne addini wanda mabiyansa suka yi imani da annabi Ibrahim. Sun yi imani Annabi Ibrahim da 'ya'yansa/jikokinsa suna da, muhimmiyar rawa a cigaban ruhaniya na ɗan adam. Mafi sanannun addinan Ibrahim sune Yahudanci, Kiristanci da Islama. Ƙananan al'adun addini wasu lokuta ana haɗa su kamar addinan Ibrahim sune Samariyawa, Druze, Rastafari, Yazidi, Babism da Bahá'í. Addinin Mandeniya (addinin da ke riƙe da imanin Ibrahim da yawa) ba a kira shi Ibrahim saboda mabiyansa suna tunanin Ibrahim annabin ƙarya ne.

Addinan Ibrahimiyya
religion type (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na monotheistic religion (en) Fassara
Farawa 2 millennium "BCE"
Suna saboda Ibrahim
Wanda ya samar Ibrahim
Has characteristic (en) Fassara monotheism (en) Fassara
Alamomin manyan addinan Ibrahim guda uku: Tauraron Yahudawa na Dawuda, gicciyen Kirista, da tauraro da jinjirin watan da ake amfani da su don wakiltar Musulunci.
Ibrahimiyya
Ibrahimmiyya
Ibrahimiyya

Addinan Ibrahim na gaskiya suna da tauhidi (imani cewa akwai Allah ɗaya). Sun kuma yi imani cewa ya kamata mutane su yi addu'a ga Allah kuma su yawaita bauta wa Allah. Daga cikin addinan tauhidi, addinin Annabi Ibrahim yana da mabiya mafi girma a duniya. Su ma duk da'a addinan tauhidi. Wannan yana nufin suna da dokoki waɗanda dole ne su bi.

Yahudanci

gyara sashe

Kiristanci

gyara sashe

Musulunci

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  NODES