Bogotá
Bogotá birni ne, da ke a yankin birnin Bogotá D.C, a ƙasar Kolombiya. Shi ne babban birnin ƙasar Kolombiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Bogotá tana da yawan jama'a 7,181,469. An gina birnin Bogotá a shekara ta 1534.
-
Contraloria Distrital de Bogotá.
-
Casa de Nariño
-
National University of Colombia, Bogotá Campus, Central Square
-
Daniel Florencio O'Leary
-
Birnin Bogotá a shekarar 1868.
Bogotá | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kolombiya | ||||
Department of Colombia (en) | Cundinamarca Department (en) | ||||
Babban birnin |
Kolombiya Virreinato (en) Cundinamarca Department (en) Gran Colombia (en) (1819–1831) Capital District (en) (1905–1910) Free and Independent State of Cundinamarca (en) (1810–1815) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 7,743,955 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 4,907.45 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,578 km² | ||||
Altitude (en) | 2,582 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Gonzalo Jiménez de Quesada (mul) | ||||
Ƙirƙira | 6 ga Augusta, 1538 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Patron saint (en) | Immaculate Conception of Mary (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | office of the mayor of Bogotá (en) | ||||
Gangar majalisa | Bogotá city council (en) | ||||
• Mayor of Bogota (en) | Carlos Fernando Galán (en) (1 ga Janairu, 2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 11 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−05:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 1 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | CO-DC | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bogota.gov.co |
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.