Ihab Kadhim Mhawesh Khlaifawi ( Larabci: إيهاب كاظم مهاوش خليفاوي‎ </link> ; An haife shi a ranar 1 ga watan Yuli shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Iraqi wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar Premier ta Iraqi Al-Sinaa .

Ihab Kadhim
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 1 ga Yuli, 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An kira Ihab don gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 na shekarar 2013 da gasar WAFF ta shekarar 2014 . [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ihab Kadhim at Soccerway

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  NODES