Kawu suna ne na Najeriya daga asalin Hausawa wanda ke nufin "dan'uwan mahaifiyar mutum" . [1] Kalmar sunan "Kawu" an aro ta ne daga Fulatamci kaawu ma'ana kawun uwa. [2]

Kawu

Fitattun mutane masu suna

gyara sashe
  1. "kawu in English - Hausa-English Dictionary | Glosbe". glosbe.com (in Turanci). Retrieved 2024-10-18.
  2. "kawu". HausaDictionary.com | Hausa English Translations (in Turanci). 2022-08-17. Retrieved 2024-10-18.
  NODES