Kebek (birni)
Kebek (lafazi : /kebek/ ; da Faransanci: Québec ko Ville de Québec; da Turanci: Quebec City; da harshen Yammacin Abnaki: Kephek) birni ne, da ke a lardin Kebek, a ƙasar Kanada. Shi ne babban birnin lardin Kebek. Kebek tana da yawan jama'a 800,296, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Kebek a shekara ta 1608.
Kebek | |||||
---|---|---|---|---|---|
Québec (en) Kephek (abe) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Don de Dieu feray valoir» | ||||
Suna saboda | Quebec City–Lévis narrows (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
Province of Canada (en) | Kebek | ||||
Administrative region of Quebec (en) | Capitale-Nationale (en) | ||||
Equivalent territory (en) | Quebec (en) | ||||
Babban birnin |
Kebek (1867–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 549,459 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,132.48 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 485.18 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Rivière Saint-Charles (en) , St. Lawrence River (en) da Rivière du Berger (en) | ||||
Altitude (en) | 98 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Saint-Augustin-de-Desmaures (en) Lévis (en) Boischatel (en) L'Ancienne-Lorette (en) Wendake (en) Notre-Dame-des-Anges (en) Sainte-Catherine-de-la-Jacques-Cartier (en) Shannon (en) Saint-Gabriel-de-Valcartier (en) Lac-Delage (en) Stoneham-et-Tewkesbury (en) Lac-Beauport (en) Sainte-Brigitte-de-Laval (en) L'Ange-Gardien (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Samuel de Champlain (mul) | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Yuli, 1608 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Quebec City Council (en) | ||||
• Mayor of Quebec City (en) | Régis Labeaume (en) (8 Disamba 2007) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Eastern Time Zone (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 418, 581 da 367 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ville.quebec.qc.ca |
Hotuna
gyara sashe-
Birnin Kebek
-
Kebek
-
Quebec St Charles
-
Quebec city lower town 2010
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.