Kroatiya ko Kuroshiya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Kroatiya Zagreb ne. Kroatiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 56,594. Kroatiya tana da yawan jama'a , Bisa ga jimilla a shekarar 2019. Kroatiya tana da iyaka da ƙasasen huɗu: Sloveniya a Arewa maso Yamma, Hungariya a Arewa maso Gabas, Serbiya a Gabas, Bosnia-Herzegovina da Montenegro a Kudu maso Gabas. Kroatiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991 (Akwai ƙasar Kroatiya mai mulkin kai daga karni na goma zuwa karni na sha biyu ; Daga shekara ta 1918 zuwa shekara ta 1991, Kroatiya yanki ce a cikin tsohon ƙasar Yugoslaviya).

Kroatiya
Republika Hrvatska (hr)
Hrvatska (hr)
Flag of Croatia (en) Coat of arms of Croatia (en)
Flag of Croatia (en) Fassara Coat of arms of Croatia (en) Fassara


Take Lijepa naša domovino (en) Fassara

Kirari «Full of life»
«Llawn bywyd»
Wuri
Map
 45°15′00″N 15°28′00″E / 45.25°N 15.46667°E / 45.25; 15.46667

Babban birni Zagreb
Yawan mutane
Faɗi 3,871,833 (2021)
• Yawan mutane 68.41 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Croatian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Tarayyar Turai, post-Yugoslavia states (en) Fassara, Schengen Area (en) Fassara, Eurozone (en) Fassara da Southern Europe (en) Fassara
Yawan fili 56,594 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Adriatic Sea (en) Fassara da Bahar Rum
Wuri mafi tsayi Sinjal (en) Fassara (1,831 m)
Wuri mafi ƙasa Adriatic Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara, Socialist Republic of Croatia (en) Fassara da Eastern Slavonia, Baranja and Western Syrmia (en) Fassara
Ƙirƙira 25 ga Yuni, 1991
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Croatia (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Croatia (en) Fassara
• President of Croatia (en) Fassara Zoran Milanović (mul) Fassara (19 ga Faburairu, 2020)
• Prime Minister of Croatia (en) Fassara Andrej Plenković (en) Fassara (19 Oktoba 2016)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 68,843,674,641 $ (2021)
Kuɗi Euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .hr (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +385
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 192 (en) Fassara, 93 (en) Fassara da 94 (en) Fassara
Lambar ƙasa HR
NUTS code HR0
Wasu abun

Yanar gizo vlada.hr
Murter, Kroatiya (1995)
Tutar Kroatiya.
kasar kroshiya
dumbin al'ummar kroshiya a wasu bukukuwan a shekarata 2004

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Kroatiya Zoran Milanović ne. Firaministan ƙasar Kroatiya Andrej Plenković shine daga shekara ta 2016.

wasu many an kasar kroshiya

Manazarta

gyara sashe
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  NODES
Done 1
see 2