Mohamed Al-Arjaoui [1]( Larabci: محمد العرجاوي‎ </link> , an haife shi a ranar shida 6 ga watan Yuni shekara ta alif ɗari tara da tamanin da bakwai 1987)[2] ɗan dambe n e damben ajin mai nauyi ɗan ƙasar Morocco ne wanda ya lashe Gasar Cin Kofin Afirka a shekara ta dubu biyu da goma sha biyar 2015. Ya halarci gasar Olympics a shekarar 2008, da shekarar 2012 da 2016 amma an cire shi a karawar farko ko ta biyu a kowane lokaci. [2][1]

Mohamed Arjaoui
Rayuwa
Haihuwa Mohammedia (en) Fassara, 6 ga Yuni, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Nauyi 91 kg
Tsayi 185 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mohamed Arjaoui". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 5 July 2017.
  2. 2.0 2.1 "Mohammed Arjaoui". Rio2016.com. Rio 2016 Organising Committee for the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 28 October 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Mohammed Arjaoui at AIBA.org (archived)
  • Mohammed Arjaoui at Olympics.com
  NODES