Mohammed Samir (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Mohamed Samir Thabet Abdel Rehim[1] (Arabic) (an haife shi a ranar 5 ga watan Nuwamba, 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Masar wanda a halin yanzu ke buga wa ZED FC.

Mohammed Samir (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa Kafr el-Sheikh (en) Fassara, 5 Nuwamba, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Egypt men's national football team (en) Fassara-
Al Ahly SC (en) Fassara2006-2012
Smouha SC (en) Fassara2011-2012140
Smouha SC (en) Fassara2012-2013
Al-Ittihad Alexandria Club2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kulob

gyara sashe

Mohamed Samir ya fara bugawa Al Ahly wasa da Enppi a kakar 2007/2008, an kore shi a wannan wasan. Samir na ɗaya daga cikin 'yan matasa kaɗan da suka yi wasa a ƙarƙashin tsohon kocin Manuel Jose . Samir ya zira kwallaye na farko na Al Ahly daga wurin kisa a wasan da ya yi da Wydad Casablanca na Morocco wanda Al Ahly ya ci 2-0. Goal dinsa na biyu ya zo ne a kan Ittihad El Shorta kuma daga wurin, wanda Al Ahly ya lashe 4-2.

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA Club World Cup Japan 2008 Presented By TOYOTA — List Of Players" (PDF). FIFA.com. Fédération Internationale de Football Association. 5 December 2008. Archived from the original (PDF) on 9 December 2008.
  NODES
Association 1
INTERN 1