Moukaila Goga (an haife shi ranar 4 ga watan Mayu 1987 a Lomé )[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda a halin yanzu yake taka leda a CS Louhans-Cuiseaux a Faransa Championnat de France amateur. [2]

Moukaila Goga
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 4 Mayu 1987 (37 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CS Louhans-Cuiseaux (en) Fassara2006-
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Goga ya fara aikinsa da Planète Foot kuma ya koma a shekarar 2006 zuwa kulob na Faransa CS Louhans-Cuiseaux.[3]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya samu a ranar 23 ga Mayu 2010 kiransa na farko ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo kuma ya fara buga wasansa na farko a gasar cin kofin Corsica da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gabon.

Manazarta

gyara sashe
  1. Moukaila Goga at National-Football-Teams.com
  2. Football : Moukaila Goga - Footballdatabase.eu
  3. foot-national.com. "Moukaïla Goga joueur de Libre/ Etranger" . Foot National (in French). Retrieved 2018-05-22.
  NODES