Moussa Kamara (an haife shi a ranar 3 ga watan Afrilu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan mai tsaron baya. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Gambia wasa.

Moussa Kamara
Rayuwa
Haihuwa Faris, 3 ga Afirilu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Faransa
Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Toulouse FC II (en) Fassara2016-201920
  Real Avilés CF (en) Fassara2019-2020
Balzan F.C. (en) Fassara2020-2021
Jammerbugt FC (en) Fassara2021-202218
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 190 cm

Aikin kulob

gyara sashe

An haife shi a Paris, Kamara ya fara wasa ne a kulob ɗin Montfermeil FC, kuma ya shiga makarantar matasa na Toulouse a shekarar 2014.[1]

A ranar 18 ga watan Agusta 2021, Kamara ya koma sabuwar ƙungiyar Danish 1st Division Jammerbugt FC akan yarjejeniya har zuwa ƙarshen 2021. [2] Ya sake fita a karshen kakar wasa. [3]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An haifi Kamara a Faransa kuma dan asalin Gambia ne. Ya buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Gambia a wasan sada zumunci da suka doke Morocco da ci 1-0 a ranar 12 ga watan Yuni 2019.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Graine de Pitchouns - Moussa Kamara" . ToulouseFC .
  2. TO NYE FORSTÆRKNINGER PÅ PLADS I JAMMERBUGT FC Archived 2021-08-18 at the Wayback Machine, jammerbugtfc.dk, 18 August 2021
  3. Jammerbugt-ejer er ikke tilfreds med historier: - Det er bullshit, nordjyske.dk, 2 June 2022
  4. "Maroc vs. Gambie - 12 juin 2019 - Soccerway" . fr.soccerway.com

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  NODES