Pardon Ndhlovu (low-voo, an haife shi a ranar 23 ga watan Agusta, 1987) ɗan tseren gudun fanfalaki ne daga Zimbabwe.[1] Ya yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 kuma ya gama a matsayi na 41st.[2] Ndhlovu ya kasance ɗan wasan tseren All-American Cross Country and track and field a UNC Pembroke inda ya sami digirinsa na farko a shekarar 2013. [3]

Pardon Ndhlovu
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Augusta, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Ndhlovu ya sami digirinsa na MBA a watan Disamba 2015 a Jami'ar Augusta kuma ya yi aiki a can a matsayin mataimakin koci. Shi jakada ne na masana'antar zamantakewa da ke rarraba ruwa mai tsabta a duniya. Ya kuma kasance mataimakin shugaban kungiyar SEFAYE (Sports and Education for African Youth Empowerment). [4]

Manazarta

gyara sashe

Wikimedia Commons on Pardon Ndhlovu  

  1. Pardon Ndhlovu . rio2016.com
  2. Pardon Ndhlovu at World Athletics
  3. UNC Pembroke alum Pardon Ndhlovu qualifies for Olympics. fayobserver.com (June 13, 2016)
  4. Pardon Ndhlovu Archived 2016-09-19 at the Wayback Machine. nbcolympics.com
  NODES