Pays de la Loire
Yankin Pays de la Loire (ko Pays de la Loire, da Hausanci ƙasar Lwar - daga kogin Lwar ko Loire) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Faransa; babban birnin yanki, Nantes ne. Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari bakwai da hamsin da bakwai ne. Shugaban yanki Christelle Morançais ne, parepen yanki Claude d'Harcourt ne.
-
Clisson
-
Sèvre Nantaise, Pays de la Loire
-
Isle of Noirmoutier, Pays de la Loire
-
Menhir na Saint-Macaire-En-Mauges, Pays de la Loire
-
Catherale de Nantes
-
Le Mans Catherale St Julien
-
Maillezais Cathedral
-
Windmill Noirmoutier
Pays de la Loire | |||||
---|---|---|---|---|---|
Pays de la Loire (fr) Broioù al Liger (br) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Loire (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | ||||
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) | ||||
Babban birni | Nantes | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,853,999 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 120.13 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Western defense and security zone (en) | ||||
Yawan fili | 32,082 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont des Avaloirs (en) (416 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Brittany (en) Centre-Val de Loire (en) Nouvelle-Aquitaine (en) (1 ga Janairu, 2016) Normandie (1 ga Janairu, 2016) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 4 ga Yuni, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Regional Council of Pays de la Loire (en) | ||||
• Gwamna | Christelle Morançais (en) (21 Oktoba 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | FR-PDL da FR-R | ||||
NUTS code | FRG | ||||
INSEE region code (en) | 52 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | paysdelaloire.fr | ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.