Walid ibn al-Mughirah al-Makhzumi shine shugaban Banu Makhzum na kabilar Quraysh. Iyalinsa sun ɗauki nauyin abubuwan da suka shafi yaƙi.

Walid dan al-Mughirah
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 530s
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 622
Ƴan uwa
Mahaifi Mughirah ibn Abd-Allah
Abokiyar zama Loubaba bint Al-Harith (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a

Shi ne dan al-Mughīrah ibn 'Abd Allāh ibn' Umar bn Makhzūm.

'Ya'yan

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  NODES