An yi yakin Karbala a ranar Muharram 10, a shekara ta 61 bayan hijira ta kalandar Musulunci (10 ga Oktoba 10, 680 AD) a Karbala, a cikin Iraki ta yanzu. [1] Wasu tsirarun magoya bayansa da dangin jikan Annabi Muhammad, Husayn bn Ali sun yi fada da babbar rundunar da ke yi wa Yazid I, halifa Umayyawa hidima. [2] [3] Umayyawa sun ci nasara. Dakarun Ali ‘ yan Shi’a ne. ‘Yan Shi’a a kowace shekara suna tunawa da yaƙin ranar Ashura.

Infotaula d'esdevenimentYaƙin Karbala

Map
 32°36′55″N 44°01′53″E / 32.6153°N 44.0314°E / 32.6153; 44.0314
Iri faɗa
Bangare na Second Fitna (en) Fassara
Kwanan watan 10 Oktoba 680 (Gregorian) (10 Muharram (en) Fassara, 61 AH (en) Fassara)
Wuri Karbala

Manazarta

gyara sashe
  1. Madelung, Wilferd. "Hosayn b. ali". Encyclopædia Iranica. Retrieved 2 November 2015.
  2. Lohouf, Tradition No.177
  3. Lohouf, Tradition No.181
  NODES