Litinin
Litinin Kalmar tana nufin ma'ana rana bayan lahadi kafin talata[1] [2]
Misalai
gyarawa- Taron ƙasa zai gudana litinin mai zuwa
- Ranar litinin aka haifi Sarki Nafata
Fassara
gyarawa- Turanci: Monday
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174
- ↑ Skinner, Niel (1Hausa965). Kamus Na Turanci Da Hausa. (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.