Ƙarfe
Ƙarfe wani abu ne dake, idan aka shirya shi, da polished, ko fractured, sai yazama mai karfi, kuma yana daukar wutar lantarki da zafi sosai. Karfe dai za'a iya zamar dashi zuwa falle, ko kuma zuwa waya. Karfe ka iya kasancewa daga chemical elements kamar iron, ko alloy kamar stainless steel.
karfe | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | material (en) , malleable material (en) , Alloy da inorganic matter (en) |
Associated hazard (en) | metal poisoning (en) |
Hashtag (en) | metal |
Has characteristic (en) | metallic lustre (en) |
MCN code (en) | 7109.00.00 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.