Al-Sultan Abdullah Ri'ayatuddin Al-Mustafa Billah Shah ibni Almarhum Sultan An haife shi a ranar 30 ga watan Yulin shekara ta 1959) shi ne Sultan na Pahang tun lokacin da ya hau gadon sarauta bayan da mahaifinsa ya sauka a shekarar alif dubu biyu da tare 2019. Ya kasance na goma sha shida Yang di-Pertuan Agong kuma (Sarkin kasar Malaysia), a shekara ta alif dubu da sha Tara 2019 zuwa shekara ta lif dubu biyu da sha hudu 2024, an rantsar da shi a cikin 'yan makonni bayan ya hau gadon sarauta a matsayin Sultan na Pahang .[1]

Abdullah na Pahang
Chancellor of Universiti Teknologi MARA (en) Fassara

19 ga Maris, 2019 -
Muhammad V of Kelantan (en) Fassara
16. Yang di-Pertuan Agong (en) Fassara

31 ga Janairu, 2019 - 30 ga Janairu, 2024
Muhammad V of Kelantan (en) Fassara - Ibrahim Ismail na Johor
Sultan of Pahang (en) Fassara

15 ga Janairu, 2019 -
Ahmad Shah III of Pahang (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Tengku Abdullah
Haihuwa Pekan (en) Fassara, 30 ga Yuli, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Maleziya
Ƴan uwa
Mahaifi Ahmad Shah III of Pahang
Mahaifiya Queen Afzan of Pahang
Abokiyar zama Queen Azizah of Pahang (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Aldenham School (en) Fassara
Worcester College (en) Fassara
Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Queen Elizabeth College (en) Fassara
Harsuna Harshen Malay
Sana'a
Sana'a sarki
Kyaututtuka
Digiri brigadier general (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Musulunci

Manazarta.

gyara sashe
  1.  "Sultan Pahang, Agong Malaysia ke-16" [Sultan Pahang, 16th Malaysia Agong].
  NODES
ELIZA 2
os 2