Abu Musa al-Ashari

Sahabin Annabi

Abu Musa Abd Allah dan Qays al-Ash'ari ya kasance daya daga cikin Sahabbain Annabi Muhammad S.A.W,, anfi sanin shi da Abu Musa al-Ash'ari (أبو موسى الأشعري) (R. ca. 662 or 672) kuma ya zama gwamnan Basra da Kufa ya bada gudummuwa a yakin mallakan Farisa.

Abu Musa al-Ashari
Governor of Kufa (en) Fassara

655 - 657
Sa'id ibn al-'As (en) Fassara - Qarsa ibn Kab al-Ansarí (en) Fassara
Governor of Basra (en) Fassara

639 - 650
Mughira ibn Shu'ba (en) Fassara - Abdullah ibn Aamir (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Zabid, 602
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Khalifancin Umayyawa
Mutuwa Kufa, 665
Ƴan uwa
Yara
Ƴan uwa
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Malamin akida da qāriʾ (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Yaƙin Khaybar
Nasarar Makka
yaƙin Hunayn
yaƙin Tabouk
Imani
Addini Musulunci

Manazarta

gyara sashe
  NODES