Abukari Gariba

Dan wasan kwallo ne a Ghana (1939-2021)

Abukari Gariba (an haife shi a ranar 13 ga watan Yulin shekara ta 1939 – ya mutu a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana an haife shi a Yamale. Ya shiga gasar Olympics ta bazara a shekara ta 1968 da kuma shekara ta 1972 na Olympics na bazara . [1] Ya mutu yana da shekara 81 a Kumasi a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021.

Abukari Gariba
Rayuwa
Haihuwa Ghana da Tamale, 13 ga Yuni, 1939
ƙasa Ghana
Mutuwa Kumasi, 23 ga Janairu, 2021
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana1968-196840
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe

 

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abukari Gariba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 20 October 2018.
  NODES