Aleppo
Aleppo ( Larabci: حلب ['ħalab], Turkish , Greek ) birni ne, da ke a ƙasar Siriya . Daga shekarar 2012 zuwa 2016 fagen daga ne a yaƙin basasar Siriya .
Aleppo | ||||
---|---|---|---|---|
ﺣَﻠَﺐ (ar) Helep (ku-latn) Halep (tr) ܚܠܒ (arc) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Siriya | |||
Governorate of Syria (en) | Aleppo Governorate (en) | |||
District of Syria (en) | Mount Simeon District (en) | |||
Babban birnin |
Yamhad (en) Hamdanid dynasty (en) Zengid dynasty (en) Aleppo Eyalet (en) (1534–1864) Aleppo Vilayet (en) (1866–1918) Aleppo Governorate (en) Jund Qinnasrin (en) State of Aleppo (en) Syrian Federation (en) (1922–1923) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,003,671 (2021) | |||
• Yawan mutane | 10,545.64 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Larabci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Northwestern Syria (en) | |||
Yawan fili | 190 km² | |||
Altitude (en) | 379 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 5 millennium "BCE" | |||
Muhimman sha'ani |
1947 anti-Jewish riots in Aleppo (en) Siege of Sheikh Suleiman (en) Siege of Aleppo (en) Siege of Aleppo (en) Siege of Aleppo (en) Siege of Aleppo (en) Siege of Aleppo (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | aleppo.gov.sy |
A cikin 2010 yana da yawan jama'a miliyan 4.6. Bayan haka, Aleppo shine birni mafi girma a Siriya. Bayan 2010, duk da haka, Aleppo shine birni na biyu mafi girma a Syria bayan babban birnin Damascus .
Aleppo yana ɗaya daga cikin tsoffin ci gaba da zama a cikin (rayuwa a kowane lokaci) biranen duniya. Mutane sun zauna a birnin tun a cikin karni na 6 kafin haihuwar Annabi Isa . [1]
An yi wata babbar girgizar kasa kusa da Aleppo a cikin 1138.
Hotuna
gyara sashe-
Mutum-Mutumin Abu Firas Al Hamadani
-
Wurin wanka na Zamani a birnin
-
Wani wurin shakatawa a birnin
-
Birnin Aleppo, an dauki hoton daga Sama
-
Fadar Ayyubid, Aleppo
-
Ƙofar waje, Aleppo
-
Masallacin Khusruwiyah
-
Wata hanyar tsohon birnin Aleppo
-
Dogayen gine-gine, Aleppo, Syria
Manazarta
gyara sashe- ↑ Columbia Encyclopedia, 6th edition, 2010.