Arkhangelsk Oblast
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Arkhangelsk Oblast Wani yanki ne a qasar rasha batu ne na tarayya na Rasha (wani yanki). Ya hada da Arctic archipelagos na Franz Josef Land da Novaya Zemlya, da kuma Solovetsky Islands a cikin White Sea. Yankin Arkhangelsk kuma yana da ikon gudanarwa akan Nenets Okrug mai cin gashin kansa (NAO). Ciki har da NAO, yankin Arkhangelsk yana da fadin murabba'in kilomita 587,400 (226,800 sq mi). Yawanta (ciki har da NAO) ya kasance 1,227,626.
Arkhangelsk Oblast | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Anthem of Arkhangelsk Oblast (en) | ||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Babban birni | Arkhangelsk (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 998,072 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 1.7 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Northwestern Federal District (en) | ||||
Yawan fili | 587,400 km² | ||||
Altitude (en) | 77 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Nenets Autonomous Okrug (en) Komi Republic (en) Kirov Oblast (en) Vologda Oblast (en) Karelia (en) Murmansk Oblast (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Northern Oblast (en) | ||||
Ƙirƙira | 23 Satumba 1937 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Arkhangelsk Oblast Assembly of Deputies (en) | ||||
• Gwamna | Igor Orlov (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | RU-ARK | ||||
OKTMO ID (en) | 11000000 | ||||
OKATO ID (en) | 11 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | dvinaland.ru |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.