Bengal ta Yamma jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 88,752 da yawan jama’a 91,347,736 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1905. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Calcutta ne. Gopal Krishna Gandhi shi ne gwamnan jihar. Jihar Bengal ta Yamma tana da iyaka da jihohin da yankunan biyar (Assam, Bihar, Jharkhand, Odisha da Sikkim) da ƙasa uku (Bangladesh, Bhutan da Nepal).

Bengal ta Yamma
পশ্চিমবঙ্গ (bn)


Suna saboda Yamma da Bengal (en) Fassara
Wuri
Map
 23°N 88°E / 23°N 88°E / 23; 88
ƘasaIndiya

Babban birni Kolkata
Yawan mutane
Faɗi 91,276,115 (2011)
• Yawan mutane 1,028.44 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Bangla
Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 88,752 km²
Wuri mafi tsayi Sandakpu (en) Fassara (3,636 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Bengal Presidency (en) Fassara
Ƙirƙira 26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of West Bengal (en) Fassara
Gangar majalisa West Bengal Legislative Assembly (en) Fassara
• Governor of West Bengal (en) Fassara C. V. Ananda Bose (en) Fassara (23 Nuwamba, 2022)
• Chief Minister of West Bengal (en) Fassara Mamata Banerjee (20 Mayu 2011)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-WB
Wasu abun

Yanar gizo wb.gov.in
Taswirar yankunan jihar Bengal ta Yamma.

Manazarta

gyara sashe
  NODES
os 2