Buzuzu
Nau'in ƙwaro
Buzuzu ko kuma filfilo ɗayane daga cikin jinsin halittun kwari masu tashi yana kamada filfilo ta zubin tsarin halittarsu saidai shi fukafukanshi suna atsage kuma jikinshi nada kauri fiye dana filfilo. Haka kuma masana sun tabbatar da Buzuzu yakan iya tafiyar kilo mita tara acikin sa'a ɗaya. [1]
Buzuzu | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Subkingdom | Bilateria (en) |
Phylum | Arthropoda |
Class | insect (en) |
Superorder | Endopterygota (en) |
order (en) | Coleoptera Linnaeus, 1758
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwaron da ya fi gudu a duniya". bbc hausa. 12 November 2015. Retrieved 4 August 2021.