Christ Apostolic Church

First Aladura Pentecostal church in Nigeria

Christ Apostolic Church (CAC) ita ce cocin Pentikostal Aladura na farko a Najeriya. Daya daga cikin wadanda suka kafa ta, Joseph Ayo Babalola, ya jagoranci ci gaban cocin.[1]

Christ Apostolic Church
Founded 1941
Mai kafa gindi Joseph Ayo Babalola
Classification
  • Christ Apostolic Church
chuchie Christ Apostolic
Bishop Dr Peter Kekere

Manazarta

gyara sashe
  1. "Great Revivalist". Great Revivals. Archived from the original on 2009-01-30. Retrieved 2023-06-19.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  NODES