Endurance Ojokolo (an haife ta ranar 29 ga watan Satumbar, 1975) a Landan, Birtaniya. [1] tsohuwar ƴar wasan tseren Najeriya ve wanda ta ƙware a tseren mita 100.

Endurance Ojokolo
Rayuwa
Haihuwa 29 Satumba 1975 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Sunan mahaifi The Bulldozer

Mafi kyawun mutum

gyara sashe
  • Mita 60 - 7.08 s (1999, cikin gida)
  • Mita 100 - 11.06 s (2001)
  • Mita 200 - 23.09 s (1999)

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20200418063656/https://www.sports-reference.com/olympics/athletes/oj/endurance-ojokolo-1.html Sports-Reference profile
  NODES
games 1
games 1
web 2