Film.UA
Bayanai
Iri kamfani
Ƙasa Ukraniya
Mulki
Hedkwata Ukraniya
Tarihi
Ƙirƙira 2002

film.ua


FIM. Rukunin UA ita ce rukuni mafi girma na kamfanonin da suka cigaba a fagen shirya fina-finai da shirye-shiryen talabijin a Gabashin Turai.[1] An kafa studiyon a watan Nuwamban 2002. Ita ce mafi girma a wajen shirya fina-finai a Ukraine.[2]

Duba kuma

gyara sashe
  • Gimbiya Sata
  • The Sniffer

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ukrainian film producer reveals 'rollercoaster' of panic and emotion in a Kyiv subway bunker and her fears for her country: 'Please don't leave us alone'". Business Insider. March 1, 2022. Retrieved July 24, 2022.
  2. "FILM.UA Group and "Kazakhfilm" signed a memorandum of cooperation". Prensario Internacional. May 31, 2021. Retrieved July 24, 2022.
  NODES
INTERN 1