Goma (birni)
birnin a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
Goma (lafazi : /goma/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kivu ta Arewa. Goma yana da yawan jama'a 1,100,000, bisa ga jimillar a shekara ta 2012. An gina birnin Goma a ƙasar shekara ta sha tara.
Goma | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | |||
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) | North Kivu (en) | |||
Babban birnin |
North Kivu (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 249,862 (2005) | |||
• Yawan mutane | 3,322.63 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 75.2 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 611 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Africa Time (en)
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Duban Dutsen Nyiragongo daga birnin Goma.
-
Birnin
-
Complexe scolaire balindu
-
Birnin Goma
-
Otal na Serena, Goma
-
Goma
-
Tekun Lac kivu, Goma
-
Wani babban titin birnin
-
Tafkin Kivu, Goma DRC