Haryana jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 44,212 da yawan jama’a 25,353,081 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1966. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Faridabad ne. Satyadev Narayan Arya shi ne gwamnan jihar. Jihar Haryana tana da iyaka da jihohin huɗu : Himachal Pradesh a Arewa maso Gabas, Uttar Pradesh a Gabas, Rajasthan a Kudu da Yamma, da Punjab a Arewa.

Haryana


Wuri
Map
 29°11′37″N 76°19′29″E / 29.193657°N 76.324586°E / 29.193657; 76.324586
ƘasaIndiya

Babban birni Chandigarh (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 27,761,063 (2016)
• Yawan mutane 627.91 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Haryanvi (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 44,212 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi East Punjab (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1966
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Haryana (en) Fassara
Gangar majalisa Haryana Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Kaptan Singh Solanki (en) Fassara (27 ga Yuli, 2014)
• Chief Minister of Haryana (en) Fassara Nayab Singh Saini (en) Fassara (12 ga Maris, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-HR
Wasu abun

Yanar gizo haryana.gov.in
Taswirar jihar Haryana a ƙasar Indiya.
Gallicrex cinerea -Basai Wetlands, near Gurgaon, Haryana, India
Kogin Yanuna

Manazarta

gyara sashe
  NODES
Done 1