Helen Ukaonu (An haife ta 17 May 1991), a Abuja a Nijeriya yar wasan kwallon kafa ce a nigeria.

Helen Ukaonu
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 17 Mayu 1991 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Delta Queens (en) Fassara2010-2010
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2010-
Sunnanå SK (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.72 m
Helen Ukaonu
Helen Ukaonu acikin filin wasa

Bayan yanayi hudu a Sunnanå SK, ba a sabunta kwantiragin Ukaona a watan Disamba na 2014[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-12-13. Retrieved 2020-11-10.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Mutane mazauna ko yan asalin Najeriya

  NODES