Hutu ko Abahutu ƙabilar Afirka ta Tsakiya ce . Suna zaune galibi a Ruwanda da Burundi .

Hutu

Yankuna masu yawan jama'a
Burundi da Ruwanda
hoton hutu
Daya da cikin yan kabilar hutu

Yawan mutane

gyara sashe

Hutu sun fi yawa a cikin kabilu uku a Burundi da Rwanda . Cibiyar binciken fikira ta Taraiyar Amurika ta ce kashi 84% na mutanen {asar Rwanda , kuma 85% na mutanen Burundi ne Hutu. Sauran kafofin sun samo adadi daban-daban. Rarrabuwa tsakanin Hutu da Tutsi (mafi girman sauran rukuni biyu) ya dogara ne da tsarin zamantakewar jama'a, ba kabilanci ba . Babu bambance-bambancen yare, al'ada ko bayyanar su a tsakanin su.

Manazarta

gyara sashe
  NODES
Done 1