Ihlas Bebou (an haife shi a ranar 23 ga watan Afrilu 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa na kan gaba ko winger a ƙungiyar Bundesliga ta 1899 Hoffenheim da ƙungiyar ƙasa ta Togo.[1]

Ihlas Bebou
Rayuwa
Haihuwa Sokodé (en) Fassara, 23 ga Afirilu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Fortuna Düsseldorf (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 9
Nauyi 72 kg
Tsayi 183 cm

Aikin kulob

gyara sashe

Bebou ya fara buga kwallon kafa a kungiyar Garather SV da VfB Hilden kafin ya koma Fortuna Düsseldorf a shekarar 2011. [2] A cikin watan Disamba 2016 da Yuni 2017, ya ƙi amincewa da ƙarin kwangila tare da kwangilarsa na yanzu wacce zata ƙare a shekarar 2018.[3] [4]

A ranar 31 ga watan Agusta 2017, ranar ƙarshe ta lokacin canja wurin bazara na Jamus, Bebou ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga Hannover.[5]

 
Ihlas Bebou

A ranar 16 ga watan Mayu 2019 an tabbatar da cewa Bebou zai koma kulob ɗin Hoffenheim daga kakar wasa mai zuwa. [6] Bebou ya kulla kwangilar shekaru 3.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Bebou ya fara wasan sa na farko acikin tawagar kwallon kafar Togo a wasan da suka doke Djibouti da ci 5-0 a ranar 4 ga watan Satumba 2016. [7]

Kididdigar sana'a

gyara sashe

Ƙasashen Duniya

gyara sashe
Maki da sakamako ne suka jera yawan kwallayen da Togo ta ci a farko.
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 10 Oktoba 2019 Stade Parsemain, Fos-sur-Mer, Faransa </img> Cape Verde 1-0 1-2 Sada zumunci

Manazarta

gyara sashe
  1. "Bebou, Ihlas" . worldfootball.net. Retrieved 17 May 2016.
  2. Jolitz, Bernd (12 March 2015). "Fortuna Düsseldorf: Ihlas Bebou kann endlich wieder angreifen" . Rheinische Post (in German). Retrieved 27 August 2017.
  3. "Düsseldorf: Keine Einigung mit Bebou" . kicker Online (in German). 19 December 2016. Retrieved 27 August 2017.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named dec2016
  5. "Bebou lehnt neues Vertragsangebot ab" . kicker Online (in German). 1 June 2017. Retrieved 27 August 2017.
  6. Amtlich: Bebou wechselt zur TSG 1899 Hoffenheim, kicker.de, 16 May 2019 and in 2020 Bebou join the Gladiators
  7. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Ihlas Bebou" . www.national-football-teams.comEmpty citation (help)

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  NODES
os 2
text 1