John Onaiyekan
John Onaiyekan, an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu a shekara ta 1944, a garin Kabba wanda ayanzu tana jihar Kogi, daga iyayensa Bartholomew da Joann Onaiyekan. Yayi makarantar St. Mary's Catholic School dake garin Kabba daga shekara ta 1949 zuwa shekarar 1956, sannan kuma yaje Mount St. Michael's Secondary School dake Aliade, jihar Benue, daga shekara ta 1957 zuwa 1962, da kuma St. Peter & Paul Major Seminary in Bodija, Ibadan, a shekara ta 1963 zuwa 1965. Ya kuma kammala karatun addininsa a kasar Rome a shekara ta 1969 kuma aka jagoranta shi a matsayin priest a 3 ga watan Augusta wannan shekara daga Auguste Delisle na garin Ilorin. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, firimiya Arewacin Nijeriya yabashi tallafin zuwa karatu a kasar waje.
John Onaiyekan | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
3 ga Yuli, 2013 - 19 ga Faburairu, 2018 Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ahiara (en)
24 Nuwamba, 2012 -
26 ga Maris, 1994 - 9 Nuwamba, 2019 ← Dominic Ekandem Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Abuja (en)
28 Satumba 1992 - ← Dominic Ekandem Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Abuja (en)
20 Oktoba 1984 - ← William Mahony (en) - Ayo-Maria Atoyebi (en) → Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ilorin (en)
10 Satumba 1982 - Dioceses: Thunusuda (en)
10 Satumba 1982 - Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ilorin (en) | |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Haihuwa | Kabba, 29 ga Janairu, 1944 (80 shekaru) | ||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
Pontifical Urbaniana University (en) Pontifical Biblical Institute (en) | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | university teacher (en) , Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) | ||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini | Cocin katolika |
Aiki
gyara sasheOnaiyekan ya kuma koyar a makarantar St. Kizito's College, Isanlu, a shekara ta 1969. Yazama rector of St. Clement Junior Seminary dake Lokoja a shekara ta 1971. Ya kuma zama Rector a makarantar Ss. Peter & Paul a shekara ta 1977.