Kan (Kogi)
Kan (Rashanci: Кан) kogi ne Dake a karamar yankin ne a Yenisey aKrasnoyarsk Krai, Siberia, Russia. Tsawonsa ya kai kilomita 629 (391 mi) kuma ya share tafkin da ya kai murabba'in kilomita 36,900 (14,200 sq mi).[1] Kwarinsa ya kafa iyakar kudu na Yenisey Range.[2]
Kan | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 629 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 56°30′43″N 93°47′28″E / 56.512°N 93.791°E |
Kasa | Rasha, Russian Empire (en) da Kungiyar Sobiyet |
Territory | Krasnoyarsk Krai (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 36,900 km² |
Ruwan ruwa | Yenisey basin (en) |
River source (en) | Sayan Mountains (en) |
River mouth (en) | Yenisey (en) |
Hanya
gyara sasheRuwan kogin yana hawa a cikin tsaunukan Sayan kuma yana kwarara daga can ta hanyar arewa zuwa Kansk sannan kuma ta hanyar yamma zuwa Zelenogorsk, yana shiga Yenisei a Ust-Kan, kilomita 69 (43 mi) arewa maso gabashin Krasnoyarsk.