Kicin wannan kalmar na nufin ɗakin dafa abinci wanda akeyin shi a cikin gida. A turance ana kiranshi da Kitchen.[1] Wannan ɗakin mafi yawan masu amfani dashi Mata ne dansu dafa abinci.

  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
Kicin
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na daki
Amfani Dafa abinci da storage (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara kitchen
Amfani wajen girki, dishwasher (en) Fassara, kitchen assistant (en) Fassara, fast food worker (en) Fassara da pizzaiolo (en) Fassara
Ɗakin dafa abinci
hoton kicin

Kicin ya rabu gida biyu kamar haka:

  1. Na zamani
  2. Na gargajiya

Na Zamani

gyara sashe

Wannan Shine ake samun kayan zamani a cikinsa kamar tukunya, abun dafa abinci na lantarki, chokali, wuƙaƙen zamani da daisauransu.

Na Gargajiya

gyara sashe

Wannan Shine ake samun kayan gargajiya wajen dafa abinci kamar su murhu, makubari, tukunyar ƙasa, mucciya da daisauransu.

  NODES
Done 1