Kieffer Roberto Francisco Moore ( an haife shi a ranar 8 ga Agusta 1992) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaban ƙungiyar Premier League Bournemouth da ƙungiyar kwallon kafar Wales.
Kieffer Moore
Rayuwa Cikakken suna
Kieffer Roberto Francisco Moore Haihuwa
Torquay (en) , 8 ga Augusta, 1992 (32 shekaru) ƙasa
Birtaniya Karatu Makaranta
King Edward VI Community College (en) Harsuna
Turanci Sana'a Sana'a
ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya Ƙungiyoyi
Shekaru
Wasanni da ya/ta buga
Ƙwallaye
Truro City F.C. (en) 2012-11 ga Faburairu, 2013 22 13 Dorchester Town F.C. (en) 11 ga Faburairu, 2013-10 ga Yuli, 2013 13 7 Yeovil Town F.C. (en) 10 ga Yuli, 2013-3 ga Augusta, 2015 50 7 Viking FK (en) 3 ga Augusta, 2015-18 ga Janairu, 2016 9 0 Forest Green Rovers F.C. (en) 18 ga Janairu, 2016-15 ga Janairu, 2017 England national association football C team (en) 15 Nuwamba, 2016-15 Nuwamba, 2016 1 0 Torquay United F.C. (en) 17 Nuwamba, 2016-8 Disamba 2016 Ipswich Town F.C. (en) 15 ga Janairu, 2017-8 ga Janairu, 2018 Rotherham United F.C. (en) 10 ga Yuli, 2017-1 ga Janairu, 2018 Barnsley F.C. (en) 8 ga Janairu, 2018-5 ga Augusta, 2019 Wigan Athletic F.C. (en) 5 ga Augusta, 2019- Wales men's national association football team (en) 9 Satumba 2019-
Muƙami ko ƙwarewa
Ataka Nauyi
83 kg Tsayi
195 cm
Kieffer Moore
Kieffer Moore