Kursk
Kursk ( Rasha : Курск) birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin, yankin Kursk . Yana kilomita 400 kudu da Moscow . Kursk shine inda babban yaƙin tanki ya faru a yaƙin duniya na 2, inda Tankokin Jamus 3000 da Tanks Soviet 5000 suka kaiwa juna hari. Soviet ta ci nasara a yaƙin.
Kursk | |||||
---|---|---|---|---|---|
Курск (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblast of Russia (en) | Kursk Oblast (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 440,052 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 2,306.96 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 190.75 km² | ||||
Altitude (en) | 250 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1032 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Igor Vyacheslavovych Kutsak (en) (3 ga Faburairu, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 305000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4712 | ||||
OKTMO ID (en) | 38701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 38401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kurskadmin.ru |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
HOTUNA
gyara sashe-
Red Square in Kursk
-
Kursk Train Station Main
-
General view of Kursk city
-
Kursk
-
Tashar Jirgin Kasa
-
Daukar Sama na Garin Kursk
-
Kursk
-
Garages Kursk
-
Kogi, Kursk
-
Kursk
-
Kursk