Lathe wani babban mashin ne da yake ayyuka da da dama. Kamar irinsu yima karfe rami, tiroedi, da sauran ayyuka da dama. Sannan ana hada abubuwa da dama dashi domin amfanin yau da kullum. Lathe yana ayyuka da yawa wanda mashina da dama sukeyi, kamar irinsu drilling machine, milling machine, da sauransu.[1]

Lathe
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na machine tool (en) Fassara
Amfani woodturning (en) Fassara, metal spinning (en) Fassara da metalworking (en) Fassara
Yana haddasa rotation (en) Fassara
Alaƙanta da workpiece (en) Fassara
LATHE, Mashin din yanka karfe

Ana amfani da lathe wajan wood turning, aikin karfe, juya karfe da kuma aikin gilashi.

Misalan abubuwan da lathe yakeyi :- noti, benci, gun stick, marikin base ball da sauransu.

Lathe wani tsohon abin amfani ne wanda ake amfani dashi tun lokutan baya.[2] A lokutan baya a Egypt, wajan 1300 BC, akwai shedar cewa akwaishi kuma amfani dashi tun lokacin a yankin myceanean greek a wajan 13th ko 14th century BC.[3]

Akwai hujja mai karfi da ta nuna cewa akwaishi tun 6th century BC.[4]

Lokacin warring state a china, 400 BC lokutan baya na mutane chinese suna amfani dashi wajan wasa makaman su a masana'antu.

Farkon nuna bayyanar lathe, a 3rd century BC a lokutan baya na kasar Egypt. Daga baya kuma aka bayyana lathe din a aikin duwatsu masu laushi.[5]

Abubuwan dake jikin lathe tun 1911 sune

1) Gado

2) Matushiyar kai

3) Giyar baya

3) Headstock

4) Matushiyar baya. Da sauransu

Lathe zai iya kasancewa beda kafafuwa wadanda zasu zauna a kasa. Lathe zai iya zama karami wanda za a iya dorawa a benci ba tare da mazauni ba.

Mafi yawancin Lathe suna da gado wanda yake gicce a koda yaushe. Duk da cewa CNC lathes suna da gado a tsaye saboda a tabbatar da cike duwatsu ko chips.

A karshen gadon, mafi yawanci a hagu abun aikin dake kallon lathe shine Matushiyar kai. Matushiyar kai tana da karko mai girma na luloli masu juyawa.

Juyawa wajan lulolin, gittaccen axle ne da kuma awo Wanda ke kallon gadon ana kiranshi spindle[6]

  1. Lathes in Chapter 7 of US Army Training Circulation published in 1996 (Chemical Engineering Department, Carnegie Mellon University website)
  1. TC 9-524, Chapter 7. "LATHES" (PDF). Carnegie Mellon University
  2. M. Oats, Joclyn (2021). An Illustrated Guide to Furniture History. Routledge. ISBN 9781000406108.
  3. M. Oats, Joclyn (2021). An Illustrated Guide to Furniture History. Routledge. ISBN 9781000406108.
  4. Clifford, Brian. "A brief history of woodturning". The Woodturner's Workshop. Woodturners' Guild of Ontario. Retrieved 2018-07-24.
  5. Emperor's Ghost Army (Documentary). PBS. Event occurs at 26:00. Archived from the original on 2016-01-15.
  6. Roe, Joseph Wickham (1916), English and American Tool Builders, New Haven, Connecticut: Yale University Press, LCCN 16011753. Reprinted by McGraw-Hill, New York and London, 1926 (LCCN 27-24075); and by Lindsay Publications, Inc., Bradley, Illinois, (ISBN 978-0-917914-73-7).
  NODES