Linzami shine sarkar da ake amfani da ita waje tafiyar da doki ta hanyar, tsayawa Ko shan kwana. Anayin linzami ne dA karfe, fata ko igiya kuma mafi yawan masu aikatashi sune makera.[1].

Linzami
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na equestrian equipment (en) Fassara
Bangare na tack (en) Fassara
Wani yaro na taɓa dokin da aka sakawa Linzami
Ayarin yan sanda bisa dawakai mas Linzami
Doki da linzami

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bridle
  NODES