M'Bala Nzola[1] (an haife shi ranar 18 ga watan Agusta, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Angola[2] wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A na Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Angola.[4]

M'Bala Nzola
Rayuwa
Haihuwa Buco-Zau (en) Fassara, 18 ga Augusta, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Angola
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sertanense F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.85 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  NODES
Done 1