Maciji
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
ClassReptilia (en) Reptilia
OrderSquamata (en) Squamata
suborder (en) Fassara Serpentes
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
General information
Tsatso snake meat (en) Fassara
Maciji
Mataccen maciji a hannu
Maciji yafidda dafi
koren maciji
Mutum yana wasa da maciji
Macijin ruwa
Hadiyan maciji

Maciji Dabba ne daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles wato a hausance; Dabbobi mara sa gashi kenan.

gyara sashe

Maciji dabbane mai matukar hadari sosai don cizon sa yana iya sanadin mutuwar mutum cikin mintuna biyar. kuma yanada nau'ika sosai; akwai na ruwa akwai na tsandauri kuma suma akwaisu

Iri-iren Macizai

gyara sashe
  1. Mesa
  2. Kasa
  3. Kububuwa Dadai sauransu.

Manazarta

gyara sashe
  NODES