Marilyn Monroe (an haife Ta Norma Jeane Mortenson; Yuni 1, 1926 - Agusta 4, 1962) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka, kuma An santa da wasan barkwanci na "Blonde bombshell", ta zama ɗaya daga cikin shahararrun alamomin jima'i na shekarun 1950 da farkon 1960, da kuma alamar juyin juya halin jima'i na zamanin. Ta kasance 'yar wasan kwaikwayo mafi girma na tsawon shekaru goma, kuma fina-finanta sun tara dala miliyan 200 (daidai da dala biliyan 2 a 2022) a lokacin mutuwarta a 1962
James Dougherty(en) (19 ga Yuni, 1942 - 13 Satumba 1946) Joe DiMaggio(mul) (14 ga Janairu, 1954 - 31 Oktoba 1955) Arthur Miller(mul) (29 ga Yuni, 1956 - 24 ga Janairu, 1961)