Masallacin Ƙudus
Masallacin Ƙudus ( Larabci: مسجد قبة الصخرة , Fassara : Masjid Qubbat As-Sakhrah ) haramin addinin musulunci ne a Ƙudus . Yana kan Dutsen Haikali a Tsohon Garin.
Masallacin Ƙudus | |
---|---|
Al-Aqsa | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | State of Palestine |
Occupied territory (en) | West Bank (en) |
Governorate of the State of Palestine (en) | Quds Governorate (en) |
Birni | Jerusalem |
Geographical location | Dutsen Haikali |
Coordinates | 31°46′34″N 35°14′09″E / 31.7761°N 35.2358°E |
History and use | |
Foundation stone laying ceremony | 706 |
| |
Al-Aqsa Mosque fire | 1969 |
Addini | Musulunci |
Amfani | Sallah |
Maximum capacity (en) | 5,000 |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | Islamic architecture (en) |
Tsawo | 37 m |
Faɗi | 55 meters |
Tsawo | 80 meters |
Yawan fili | 4,500 m² |
Heritage | |
Parts |
Hasumiya: 4 kofa: 11 |
|
Halifa Abd al-Malik ne ya gina shi daga 691 daga 692. An gina shi a daidai inda aka yi imanin cewa ya kasance, kuma inda Musulmai suka yi imani cewa Muhammadu (s.a.w) ya hau zuwa sama. Dutsen da ginin yake a kansa yahudawa sun yi imanin cewa kuma shi ne wuri mafi tsarki a duniya
-
Masallacin