Meghalaya
Meghalaya Jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 22,429 da yawan jama’a 2,964,007 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da kuma birnin mafi girman jihar Shillong ne. Tathagata Roy shi ne gwamnan jihar. Jihar Meghalaya tana da iyaka da jiha ɗaya (Assam a Arewa da Gabas), da ƙasa ɗaya (Bangladesh a Kudu da Yamma).
Meghalaya | |||||
---|---|---|---|---|---|
মেঘালয় (as) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | gajimare | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Shillong (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,211,000 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 143.16 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Garza language Khasi (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 22,429 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 21 ga Janairu, 1972 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Meghalaya Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Meghalaya Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Tathagata Roy (en) (25 ga Augusta, 2018) | ||||
• Chief Minister of Meghalaya (en) | Conrad Sangma (en) (6 ga Maris, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-ML | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | meghalaya.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Yarinyar ƙabilar Garo da shigar Al'adar Garo
-
Daji mai sarkakiya
-
Wani kusa da Teku mai kwarara
-
Nongkrem Dance
-
Cocin Nongsawlia
-
Wani Kogo
-
Rijalu a yayin wani bikin al'ada
-
Ana iya hango katon Tsauni
-
Monoliths
-
A 'Wangala' drummer of Garo Tribe of Meghalaya
-
Sohra, Eastkhasihills
-
Dutsen Sacred, Mawphlang, Meghalaya, Indiya
-
Gadar Myor Root
-
Zubar ruwan Near krang Suri