Nikolai Bukharin |
---|
|
2 ga Yuni, 1924 - 17 Nuwamba, 1929 25 ga Maris, 1919 - 2 ga Yuni, 1924
|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Moscow, 9 Oktoba 1888 |
---|
ƙasa |
Russian Empire (en) Kungiyar Sobiyet |
---|
Harshen uwa |
Rashanci |
---|
Mutuwa |
Kommunarka shooting ground (en) , Moscow da Lubyanka Building (en) , 15 ga Maris, 1938 |
---|
Makwanci |
Kommunarka shooting ground (en) |
---|
Yanayin mutuwa |
hukuncin kisa (gunshot wound (en) ) |
---|
Ƴan uwa |
---|
Abokiyar zama |
Anna Larina (en) |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
First Moscow gymnasium (en) 1906) First Moscow gymnasium (en) 1907 (Julian)) Moscow Imperial University, Faculty of Law (en) (1906 - 1911 (Julian)) |
---|
Harsuna |
Jamusanci Rashanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa, Mai tattala arziki, mai falsafa, ɗan jarida, marubuci da editing staff (en) |
---|
|
Wurin aiki |
Moscow |
---|
Employers |
S.I. Vavilov Institute for the History of Natural Science and Technology (en) Pravda (en) (1917 - 1929) Kommunist (en) (1924 - 1929) |
---|
Mamba |
Russian Academy of Sciences (en) All-Union Society of Old Bolsheviks (en) |
---|
Aikin soja |
---|
Ya faɗaci |
Explosion in Leontief Lane (en) |
---|
Imani |
---|
Addini |
mulhidanci |
---|
Jam'iyar siyasa |
Communist Party of the Soviet Union (en) Russian Social Democratic Labour Party (en) |
---|
An haifi Nikolai Bukharin a ranar 27 ga watan Satumba kuma (9 ga watan Oktoba, ne sabon salon), a shekara ta 1888, a Moscow. Shi ne ɗan na biyu wajan malamai biyu, Ivan Gavrilovich Bukharin da Liubov Ivanovna Bukharina . A cewar Nikolai mahaifinsa bai yi imani da Allah ba kuma sau da yawa yana tambayarsa ya karanta waka ga abokan iyali tun yana ɗan shekara huɗu. An ba da labarin yarinta a cikin wani littafinsa mafi yawan tarihin kansa How It All Began .