Patricio Gabarron Gil (an haife shi 17 ga Afrilu 1993), wanda aka fi sani da Patric, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke buga wa kulob ɗin Lazio na Italiya wasa. Galibi ɗan bayan dama, zai kuma iya aiki a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro.

Patric (Spanish footballer)
Rayuwa
Haihuwa Mula (en) Fassara, 17 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Real Murcia (en) Fassara-
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2012-2015874
  FC Barcelona2013-201300
  SS Lazio (en) Fassara1 ga Yuli, 2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 4
Nauyi 72 kg
Tsayi 184 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  NODES