Paul Biya (lafazi: /fol biya/) (An haife shi ranar 13 ga watan Fabrairun shekarar alif 1933) a Mvomeka'a, Kamaru lokacin mulkin mallakan Faransa a Kasar. ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.

Paul Biya
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

8 ga Yuli, 1996 - 2 ga Yuni, 1997
Meles Zenawi - Robert Mugabe
2. Shugaban kasar Cameroon

6 Nuwamba, 1982 -
Ahmadu Ahidjo
1. Prime Minister of Cameroon (en) Fassara

30 ga Yuni, 1975 - 6 Nuwamba, 1982
← no value - Bello Bouba Maigari
Rayuwa
Haihuwa Mvomeka’a (en) Fassara, 13 ga Faburairu, 1933 (91 shekaru)
ƙasa Kameru
Ƴan uwa
Abokiyar zama Jeanne-Irène Biya  (1961 -  1992)
Chantal Biya (en) Fassara  (1994 -
Yara
Karatu
Makaranta École nationale d'administration (en) Fassara
Sciences Po (mul) Fassara
University of Paris (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Cameroon People's Democratic Movement (en) Fassara
prc.cm
Paul Biya
Paul Biya tare da George W. Bush, Maris 20, 2003.
Paul Biya
Hoton Sanya hannun Paul Biya
Paul Biya tare da Colin Powell, Satumba 16, 2002.

Shugaban kasa

gyara sashe

Paul Biya shine shugaban ƙasar Kamaru daga shekarar 1982 bayan mulkin Ahmadu Ahidjo.

Manazarta

gyara sashe
  NODES
admin 1