Rabat
Rabat birni ne, da ke a lardin Rabat-Salé-Kénitra, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko da kuma babban birnin lardin Rabat-Salé-Kénitra. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane miliyan huɗu da dubu dari biyu da saba'in da dari bakwai da hamsin (577 827) a Rabat. An gina birnin Rabat a karni na sha biyu bayan haifuwan Annabi Isa.a.s
Rabat | ||||
---|---|---|---|---|
رباط (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | |||
Region of Morocco (en) | Rabat-Salé-Kénitra (en) | |||
Prefecture of Morocco (en) | Rabat Prefecture (en) | |||
Babban birnin |
Moroko (1956–)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 572,717 (2014) | |||
• Yawan mutane | 4,853.53 mazaunan/km² | |||
Home (en) | 156,398 (2024) | |||
Harshen gwamnati | Larabci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Imperial cities of Morocco (en) | |||
Yawan fili | 118 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bou Regreg (en) da Tekun Atalanta | |||
Altitude (en) | 87 m-135 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1146 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Fatiha El Moudni (en) (2024) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 10000–10220 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 537 |
Hotuna
gyara sashe-
Jirgin kasa a birnin
-
Cibiyar Wasika da Sadarwa ta Kasa
-
Birnin
-
Rabat Moroko
-
Ginin Majalisar Kasar
-
Bankin Al-Maghrib, Rabat
-
Royal Palais, Rabat
-
Ginin kasuwanci
-
Masallacin Ahl Fas
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.