Ruby Nell Bridges Hall (an haife ta ranar 8 ga watan Satumba, 1954) 'yar gwagwarmayar kare hakkin bil'adama ce ta Amurka. A lokacin kuruciyarta, Ita ce yarinya ta farko ƴar Afirka/Amurka da ta halarci Makarantar Firamare ta William Frantz a Louisiana a lokacin rikicin rikice-rikicen makarantar New Orleans a ranar 14 ga Nuwamba, 1960.[1]

Ruby Bridges
Rayuwa
Haihuwa Tylertown (en) Fassara, 8 Satumba 1954 (70 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta William Frantz Elementary School (en) Fassara
Frederick Douglass High School, Francis T. Nicholls High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a philanthropist (en) Fassara da gwagwarmaya
Kyaututtuka
Hoton Ruby tana karama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  NODES