Shekara
Shekara da turanci year, shekara itace tsawon kwanaki dari uku da sittin da biyar (365) dake zagayowa a tsawon wannan lokaci, kuma ranaku bakwai ne suke bayar da mako, a inda makonni hudu suke bayar da wata, sannan watanni goma sha biyu suke bada shekara.
shekara | |
---|---|
unit of time (en) , unit without standard conversion to SI (en) da UCUM derived unit (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | time interval (en) da orbital period (en) |
Bangare na | Q3411974 |
Bisa | heliocentric orbit (en) |
Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
Subdivision of this unit (en) | quarter (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.